RFI Hausa
RFI Hausa
  • 363
  • 1 368 435
RFI Hausa labaran on map 5 days ago 02/07/2024 • RFI Hausa
Rundunar Sojin Chadi ta sanar da kashe mayakan Boko Haram 70. An fara gudanar da wani taron jin ra'ayin jama'a domin taƙaita ƙarfin ikon Sarkin Musulmin Najeriya. Kimanin ƙananan yara dubu 300 suka tagayyara a Haiti sakamakon rikicin ƴan daba.
Переглядів: 5 270

Відео

Gwamnatin Najeriya za ta fara hukunta masu cin zarafin jinsi… • RFI Hausa
Переглядів 28716 годин тому
Gwamnatin Najeriya na gab da samar da kotunan tafi-da-gidanka a sassan jihohin ƙasar domin fara hukunta masu cin zarafin jinsi, laifin da mahukuntan duniya ke koƙarin ganin an kawo karshensa. Wannan shi ne abin da shirin Rayuwata na wannan rana ya tattauna a kai.
Gurgun da ya baro arewacin Najeriya domin aikin bai wa motoci hannu kyauta a Lagos.… • RFI Hausa
Переглядів 3262 години тому
RFI Hausa ta zanta da Ahmadu Zakari, wani ɗan arewacin Najeriya da ya sadaukar da kansa wajen bai wa motoci hannu a unguwar Victoria Island da ke cikin birnin Lagos, aikin da ya ce yana taimakawa kwarai wajen rage hatsurran motoci.
Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 01/07/2024 • RFI Hausa
Переглядів 8 тис.2 години тому
Jam'iyyun Faransa na neman hanyar da za su kafa gwamnati sakamakon rashin taɓuka abin kirki a zaɓen ƴan majalisa wanda masu tsattsauran ra'ayi suka samu nasara. Adadin mutanen da cutar kwalara ta kama a Najeriya ya karu samakon yadda take ci gaba da bazuwa a sassan ƙasar.
Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 27/06/2024 • RFI Hausa
Переглядів 7 тис.9 годин тому
An zargi gwamnatin Najeriya da tsuke bakinta kan batun mafi ƙarancin albashi. An bada gargaɗin karuwar yunwa a Sudan. Ana ci gaba da mayar da maartani kan mahawarar da Joe Biden da Donald Trump suka gudanar.
Mata sun fara gogayya da mata a babbar harkar noma… • RFI Hausa
Переглядів 2609 годин тому
Mata a Najeriya sun fara gogayya da maza a babbar harkar noma, abin da ke taka rawa wajen rufa musu asiri a maimakon dogara kacokan kan mazajensu. Daya daga cikin waɗanda muka zanta da su ta ce, ba ta ga dalilin da zai sa a ce ana fama da yunwa ba a Najeriya saboda dimbin arzikin da Allah ya yi wa ƙasar, amma jama'a sun gaza amfani da wannan dama. Wannan ne abin da shirin Rayuwata na wannan ran...
ECOWAS na buƙatar dala biliyan 2.6 don yaki da ƴan ta'adda… • RFI Hausa
Переглядів 62312 годин тому
Ƙungiyar ƙasashen Afirka ta Yamma Ecowas, ta ce rundunar ko-ta-kwana wadda za ta yi faɗa da ayyukan ta’addanci a yankin na buƙatar dala bilyan 2 da milyan 600 kowace shekara, domin tafiyar da ayyukanta.
Yadda aka yi artabu tsakanin jami'an tsaro da matasan Kenya masu zanga-zanga.… • RFI Hausa
Переглядів 52912 годин тому
Yadda aka yi artabu tsakanin jami'an tsaro da matasan Kenya masu zanga-zanga.… • RFI Hausa
Ra'ayoyin Masu Sauraren Shirin Rayuwata… • RFI Hausa
Переглядів 17112 годин тому
A kowacce ranar Alhamis shirin Rayuwata na bai wa masu saurare damar bayyana ra'ayoyinsu kan maudu'an da suka gabata a cikin mako. Domin tambaya ko kuma bayyana ra'ayi, ku aiko mana da sakon murya ta manhajar WhatsApp a wannan lambar 2349088888990
Ana zargin wasu da handame kudin tallafin alhazan Najeriya naira biliyan 90… • RFI Hausa
Переглядів 36414 годин тому
Ana zargin Hukumar Alhazan Najeriya da handame kudin tallafin alhazai har naira biliyan 90, yayin da alhazan ke korafe-korafen cewa, an yi musu coge wajen ba su kuɗin guzuri da rashin masauki har ma da rashin abinci mai kyau a yayin aikin hajjin duk kuwa da maƙudan kuɗaɗen da suka biya. Wannan ne abin da shirin Rayuwata ya tattauna a yau.
Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 26/06/2024 • RFI Hausa
Переглядів 11 тис.14 годин тому
Shugaban Kenya William Ruto ya janye kudirinsa na ƙara kudin haraji bayan ya sha matsin lamba daga hannun ƴan ƙasar da suka fantsama kan titi suna zanga-zanga. Harin ƴan bindiga ya hallaka jami'an tsaron Nijar 20. Rundunar sojin Najeriya ta musanta zargin da ake yi mata na horas da ƴan ta'adda. Wani bincike ya nuna cewa kusan mutane biliyan 2 ne ke cikin hatsarin kamuwa da bugun zuciya saboda r...
Yadda za ku kare kanku daga kamuwa da cutar Kwalara… • RFI Hausa
Переглядів 56814 годин тому
Yadda za ku kare kanku daga kamuwa da cutar Kwalara… • RFI Hausa
Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 25/06/2024 • RFI Hausa
Переглядів 11 тис.16 годин тому
Ƴan sandan Kenya sun kashe masu zanga-zangar adawa da ƙarin kuɗin haraji. Wasu ƴan bindiga sun shirya girke-girke na alfarma bayan aika-aika a jihar Neja ta Najeriya. Wani binciken kwararru ya nuna yadda aka kashe ƴan jarida sama 100 a yaƙin Gaza.
Abin da ya sa muka kashe janar ɗin soja a Abuja - Ƴan fashi… • RFI Hausa
Переглядів 7 тис.19 годин тому
Abin da ya sa muka kashe janar ɗin soja a Abuja - Ƴan fashi… • RFI Hausa
Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 24/06/2024 • RFI Hausa
Переглядів 10 тис.19 годин тому
Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 24/06/2024 • RFI Hausa
Tarihin Mamman Shata… • RFI Hausa
Переглядів 3,2 тис.День тому
Tarihin Mamman Shata… • RFI Hausa
Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 21/06/2024… • RFI Hausa
Переглядів 10 тис.День тому
Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 21/06/2024… • RFI Hausa
Mata sun mayar da wurin biki dandalin kece raini da zage-zage da cin mutuncin juna… • RFI Hausa
Переглядів 364День тому
Mata sun mayar da wurin biki dandalin kece raini da zage-zage da cin mutuncin juna… • RFI Hausa
Mbappe zai buga wasan Faransa da Netherlands duk da karayar hancinsa… • RFI Hausa
Переглядів 191День тому
Mbappe zai buga wasan Faransa da Netherlands duk da karayar hancinsa… • RFI Hausa
Ba za mu bari gwamnati ta ci gaba da jefa mu cikin tsadar rayuwa ba - Ƴan Kenya … • RFI Hausa
Переглядів 324День тому
Ba za mu bari gwamnati ta ci gaba da jefa mu cikin tsadar rayuwa ba - Ƴan Kenya … • RFI Hausa
Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 20/06/2024 • RFI Hausa
Переглядів 10 тис.День тому
Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 20/06/2024 • RFI Hausa
Najeriya ta ciyo bashin tiriliyan 101… • RFI Hausa
Переглядів 541День тому
Najeriya ta ciyo bashin tiriliyan 101… • RFI Hausa
Ra'ayoyin masu sauraren shirin Rayuwata… • RFI Hausa
Переглядів 286День тому
Ra'ayoyin masu sauraren shirin Rayuwata… • RFI Hausa
Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 19/06/2024… • RFI Hausa
Переглядів 10 тис.День тому
Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 19/06/2024… • RFI Hausa
Dalilin da ya sa manyan mata suka fi son auren matasa masu karancin shekaru… • RFI Hausa
Переглядів 751День тому
Dalilin da ya sa manyan mata suka fi son auren matasa masu karancin shekaru… • RFI Hausa
Matashin ɗan wasan Turkiya da ya goge tarihin da Cristiano Ronaldo ya kafa a Turai.… • RFI Hausa
Переглядів 265День тому
Matashin ɗan wasan Turkiya da ya goge tarihin da Cristiano Ronaldo ya kafa a Turai.… • RFI Hausa
Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 18/06/2024 • RFI Hausa
Переглядів 11 тис.14 днів тому
Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 18/06/2024 • RFI Hausa
Buhari ya fi kowa ɗaure wa rashawa gindi a Najeriya - Kwamared Basi… • RFI Hausa
Переглядів 56314 днів тому
Buhari ya fi kowa ɗaure wa rashawa gindi a Najeriya - Kwamared Basi… • RFI Hausa
Kwankwaso na zargin gwamnatin tarayya da kokarin yamutsa Kano saboda masarauta… • RFI Hausa
Переглядів 1,5 тис.14 днів тому
Kwankwaso na zargin gwamnatin tarayya da kokarin yamutsa Kano saboda masarauta… • RFI Hausa
Maza sun sake wa mata ragamar kula da yara… • RFI Hausa
Переглядів 25214 днів тому
Maza sun sake wa mata ragamar kula da yara… • RFI Hausa

КОМЕНТАРІ